IQNA - Bidiyon yadda kananan yara ke halartar taron kur'ani a birnin Bagadaza ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491542 Ranar Watsawa : 2024/07/19
Rabat (IQNA) Kyawawan karatun Jafar Al-Saadi matashi dan kasar Morocco daga aya ta 7 zuwa 16 a cikin suratul Mubarakah Insan, kamar yadda ruwayar Warsh daga Nafee ta rawaito daga ubangidansa ya dauki hankula sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490238 Ranar Watsawa : 2023/12/01
Kyawawan karatun dan kasar Masar daga aya ta 16 zuwa ta 19 a cikin suratul Qaf a cikin shirin Duniya na Talabijin ya dauki hankula n mutane sosai.
Lambar Labari: 3490161 Ranar Watsawa : 2023/11/17
Hotunan bidiyo mai ban sha'awa na wasu yara kanana guda biyu suna haddar kur'ani da kuma yadda suke gudanar da ayyukansu ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3489687 Ranar Watsawa : 2023/08/22
Tehran (IQNA) Gidan kayan tarihi na Victoria da Albert na Landan na gudanar da wani taro kan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3488716 Ranar Watsawa : 2023/02/25